Isa ga babban shafi
Nijar

Tafiya ci-rani na haddasa mutuwar aure a Nijar

Dadewar da mazajen da ke zuwa ci-rani a wasu kasashe da sunan neman kudi ke yi na tsawon shekaru yana haddasa yawan mutuwar aure a Jamhuriyyar Nijar saboda rikicin da ke biyo bayan barin matan da ake yi tsawon shekaru. Wannan wata sabuwar matsala ce da ta bullo a cikin karkara a kasar Nijar. Daga Damagaram, Ibrahim Malam Tchilo ya aiko da rahoto.

Jerin Mata masu shayarwa a Nijar suna jiran Likita
Jerin Mata masu shayarwa a Nijar suna jiran Likita
Talla

03:01

Tafiya ci-rani na haddasa mutuwar aure a Nijar

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.