Isa ga babban shafi
Nijar

‘Yan gudun hijirar Libya na kwararowa Nijar

‘Yan gudun hijira daga Libya na ci gaba da kwarara zuwa garin Agadez a Jamhuriyyar Nijar wadanda suka tsere daga kasar saboda rikicin da Libya ke fama da shi. Wakilin RFI Hausa Omar Sani daga Agadez ya aiko da wanan rahoto.

'Yan gudun hijira a Agadez
'Yan gudun hijira a Agadez AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Talla

02:54

Rahoto: ‘Yan gudun hijirar Libya na kwararowa Nijar

RFI

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.