Najeriya
Mutane da dama sun mutu a hare haren Maiduguri
Mutanen da suka mutu sakamakon hare haren bama baman da aka kai birnin Maiduguri na Jihar Borno a arewacin Najeriya sun zarce 100 sabanin adadin da hukumomi ke bayarwa. Wannan na zuwa ne a dai dai lokacin da kungiyar Boko Haram ta fitar da wani faifan bidiyo tana kalubalantar nasarar da jami’an tsaron kasar suka ce sun samu akan su. Wakilin RFI Bilyaminu Yusuf ya aiko da rahoto daga Maiduguri.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Sama da mutane 100 sun mutu a hare haren Maiduguri
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu