Ranar uku ga watan Janairu 2015 ne Boko Haram ta kama garin Baga
Ranar uku ga watan janairu shekarar 2015 ne yan kungiyar Boko haram suka kama garin Baga da wasu daga cikin kauyuka dake jihar Borno,yankin da akasarin su macinta ne ko masu aikin kamu kifi.
Wallafawa ranar:
Yan boko haram su kwashe kusan kwanuki hudu suna galazawa mutanen garin ,sun aikata kisa,tareda kona gidaje da dama.
Yau shekara daya kenan da haukuwar wanan kazamin aiki,
kungiyoyin da dama na ci gaba da yi kira zuwa Gwamnatin Najeriya da Cadi na gani sun maida hankali zuwa mutanen garin Baga.
Dakarun Najeriya na ci gaba da samun nasara a yakin da suke da Boko Haram tareda kwato garuruwa da dama.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu