Tambaya da Amsa
Tambaya da Amsa: Tarihin sabon shugaban FIFA Gianni Infantino
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin Tambayoyin masu saurare ya amsa tambayoyi da suka shafi neman Tarihin Gianni Infantino sabon Shugaban hukumar kwallon Kafa ta duniya FIFA tare da bayani akan Sama Jannati da ma'anar gangan Mai da lokacin da aka soma fuskantar faduwar farashin mai a kasuwar duniya.