Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Lamido Isa Doron Baga kan ‘yan gudun hijiran Bokon Haram

Wallafawa ranar:

Majalisar Dinkin Duniya ta ce sama da mutane milyan biyu da ke rayuwa a matsayin ‘yan gudun hijira sakamakon ayyukan Boko Haram ke fama da matsananciyar yunwa a arewa maso gabashin Najeriya. Alhaji Lamido Isa Doron Baga, shi ne shugaban ‘yan gudun hijira a yankin Guru na jihar Yobe, ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal Karin bayani a game da halin da suke rayuwa a zantarwarsu.

'Yan gudun hijiran Boko Haram na cikin wani Hali a Najeriya
'Yan gudun hijiran Boko Haram na cikin wani Hali a Najeriya AFP PHOTO / REINNIER KAZE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.