Isa ga babban shafi
Najeriya

Tsagerun Niger Delta zasu gana da Gwamnatin Najeriya

Kungiyar Tsagerun Naija Delta da ake kira Niger Delta Avengers tace a shirye take ta tattauna da gwamnatin Najeriya don kawo karshen tashin hankalin da ake samu a yankin.

Sojan Najeriya cikin shirin ko ta kwana
Sojan Najeriya cikin shirin ko ta kwana REUTERS
Talla

Mai Magana da yawun kungiyar Ballantryre Agiri ya shaidawa manema labarai cewa sun kafa kwamitin da zai wakilce su a tattaunawar, kuma suna da yakinin cimma matsayar da zata kai ga samun zaman lafiya a yankin.

Sai dai wasu Yan Najeriya na kallon sanarwar a matsayin yaudara, kamar yadda suka ce ansha jin irin wannan alkawari daga bangaren tsagerun.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.