Shirin tambaya da amsa na wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya kawo muku Tarihin Fitaccen Makidin Nijar Mamman Sani Abdoulaye, kana shirin na kunshi da karin haske dangane da gwani tsere Usain Bolt na Jamaica da ya lashe zinari Uku a wasanni Olympics a Rio.
Sauran kashi-kashi
-
Tarihin tsohon shugaban Iran Ebrahim Raisi da bayani akan ma'askin dare
Shirin tamabaya da amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi, wanda Allah Ya yi wa rasuwa a ranar 19 ga watan Mayun shekarar 2024, tare da bayani akan ma'askin dare kamar yadda aka aiko mana da tambayoyi akansu, sai a kasance tare da mu a cikin shirin.01/06/202420:17 -
Bayani a kan kamanceceniyar mulkin gurguzu da kama-karya
Shirin, wanda ke zuwa muku duk mako a lokacin irin wannan, yana kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu bibiyanmu suka aiko mana ne, kuma a yau, za ku ji amsar tambayar da ke neman ƙarin bayani a kan salon mulkin gurguzu, da kuma ko da gaske yana da kamanceceniya da mulkin kama-karya kamar yadda masu kushe shi ke fadi. Sai a kasance tare da mu.04/05/202420:00 -
Hukumar samar da wutar lantarki ta yi bayani game da kudin wuta da jama'a za su biya a Najeriya
‘Tambaya Da Amsa’ shiri ne da ke kawo amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Bayan janye tallafin lantarki a Najeriya, hukumar samar da wutar ta yi bayani game da rukunnai dabam dabam na masu amfani da wuta da abin da za su biya a matsayin kudin wuta. A yi mun ƙarin bayani a kan wadannan rukunnai. Menene ya sa dole sai an kasa al’umma zuwa rukuni -rukuni?13/04/202420:01 -
Ƙarin bayani kan yakin duniya da yadda za'a kauce wa sake barkewarsa
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a kan yakin duniya da yadda za a kauce wa aukuwar wani yakin duniya.30/03/202420:01 -
Sanadin katsewar kafofin sadarwa na Internet a nahiyar Afirka
shirin a wannnan mako zai ba da hankali ne akan abinda ya kai ga katsewar hanyoyin sadarwa na internet a wasu sassa na Nahiyar Afirka.23/03/202420:00