Isa ga babban shafi
Najeriya

Mata da yara da aka ceto daga hannun Boko Haram na fuskantar tsangwama

Rahotanni daga arewa maso gabashin Najeriya sun ce, Kananan yara da mata, wadanda rundunar sojin Nigeria ta ceto daga hanun mayakan Boko Haram na fuskantar tsangwama da kyama daga wasu al’ummar yankin, lamari da kuma ke gagggarumin tasiri ga rayuwar su.

Wasu da suka kubuta daga hannun Mayakan Boko Haram.
Wasu da suka kubuta daga hannun Mayakan Boko Haram.
Talla

03:03

CORRESPONDENT-BILYAMINU-3MINS-2016-08-26 edit

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.