Isa ga babban shafi
Maiduguri

Mutane 8 sun rasa rayukansu a Maiduguri

Mutane 8 sun rasa rayukansu, yayinda wasu 15 suka jikkata sakamakon fashewar Bama-bamai a Birnin Maiduguri da safiyar Laraba, a tashar Mota da ke Muna a birnin.

Talla

Kakakin hukumar bada gajin gaggawa ta Najeriya, NEMA Sani Datti ya tabbatar da alkalumman.

 

Datti ya ce tuni aka wuce da wadanda suka jikkata asibitoci na mussaman da ke sassan   birnin na Maidugur

Har yanzu dai babu wanda ya dauki alhakin kai harin, kuma har yanzu hukumomin tsaron Najeriya basu ce komai ba dangane da harin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.