Isa ga babban shafi
Najeriya

Lagos na shirin kafa dokar satan mutane

Jihar Lagos da ke kudancin Najeriya ta bi sahun wasu jihohin kasar wajen shirin kafa doka mai tsauri domin hukunta dukkan wanda aka samu da laifin satan mutane tare da  garkuwa da su don karban  kudin fansa. Garba Aliyu Zaria na dauke da rahoto.

Gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode
Gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode
Talla

03:00

Lagos na shirin kafa dokar satan mutane

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.