Isa ga babban shafi
Najeriya-Kano

An gurfanar da Jami'an gwamnatin Kano gaban Kotu

Wata Kotu a Jihar Kano da ke Najeriya ta fara sauraron karar da aka kai kwamishina kasa da tsare tsare Alh Faruk BB Faruk bisa zargin hadin baki da kuma sayar da wani fili na naira miliyan 5 tare da wasu mutane biyu.

Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Danduje
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Danduje
Talla

Sauran mutanen sun hada da Mahmud Bello Bari, tsohon Babban Sakataren ma’aikatar da Ahmad Ibrahim, wanda Darakta ne yanzu haka.

Wadanda ake tuhuma sun musanta zargin, inda alkalin ya dage karar zuwa 17 ga watan gobe da kuma bada wadanda ake zargi beli.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.