Isa ga babban shafi
Siyasa

Waiwaye kan muhimman batutuwan siyasar Najeriya da suka fi daukar hankali

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin Siyasa yayi waiwaye wanda masu iya magana suka ce adon tafiya kan bututuwan siyasa da suka fi daukar hankali a tarayyar Najeriya, tare lekawa Jamhuriyyar Nijar dan jin wainar da ake toyawa a fagen siyasar kasar.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.