Isa ga babban shafi
Borno

An gano masana'antar Siyar da jarirai a Borno

Gwamnati jahar Borno ta bada umurni hana sayar da barasa da kuma rufe gidajen mata masu zaman Kansu wato ''karuwai''.

An gano masana'antar siyar da jarirai a Borno
An gano masana'antar siyar da jarirai a Borno
Talla

Gwamnati kuma ta gano masana'antar da ake sayar da jarirai a kan Naira Dubu Dari a jahar, inda aka kama wadanda suke da hannu a alamarin wadda tuni aka gurfanar da su a gaban kotu. Ga karin bayani a Rahoton wakilinmu Bilyaminu Yusuf.

03:04

An gano masana'antar Siyar da jarirai a Borno

Bilyaminu Yusuf

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.