Najeriya
Ana fargabar sake yaduwar cutar kuturta a yammacin Afrika
Wasu rahotannin baya bayan nan daga nahiyar Afrika ta yamma na nuni da cewa ana samun karuwar mutanen dake kamuwa da cutar kuturta, abinda ke haifar da fargabar cigaba da yaduwar kwayar cutar, la’akari da yadda aka jima ba a aji duriyarta ba. Najeriya na daga kasashen da a shekarun baya, akayi fama da yaduwar kuturta, koda yake al kalumman sun ja baya tsawon lokaci, to amma dangane da wannan kwarmato da ake game da dawowar cutar, wakilin mu a Kano Abubakar Isah Dandago yayi mana nazari.
Wallafawa ranar:
Talla
Ana fargabar sake yaduwar cutar kuturta a yammacin Afrika
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu