Isa ga babban shafi
Najeriya

An ceto Turkawan da aka yi garkuwa da su a Najeriya

‘Yansanda a Najeriya, sun ce an ceto Turkawan na biyu da aka yi garkuwa dasu a kudancin kasar.

'Yansanda a Najeriya
'Yansanda a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Turkawan da ke aiki da kamfanin gine-gine na BKS, anyi garkuwa dasu daga Otel din da suke masauki a garin Eket domin karbar kudin fansa tun ranar 9 ga wannan watan.

Kwamishinan ‘yansanda yankin Donald Awunah ya shaidawa manema labarai cewa tuni aka duba lafiyarsu bayan sakosu da kuma sadasu da abokan aikinsu

An cafke mutane 5 kan garkuwa da mutanen, da kuma ci gaba da bincike kan la’amari a cewar Awunah.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.