Isa ga babban shafi
Najeriya

Yan bindiga sun kashe jami’an tsaro 5 a Lagos

Rundunar ‘yan sanda jihar Lagos a Najeriya ta tabbatar da mutuwar ‘yan sanda 4 da kuma soja daya  a lokacin da suke kokarin ceto wasu mutane da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a wata unguwa da ake kira Ikorodu a birnin na Lagos.

Jami'an tsaro 7 ne suka rasa rayukansu a hannun wasu da ake zargin 'yan bindiga ne a Jahar Lagos.
Jami'an tsaro 7 ne suka rasa rayukansu a hannun wasu da ake zargin 'yan bindiga ne a Jahar Lagos. REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Fatai Owoseni, ya ce lamarin ya faru ne da misalin karfe daya safiyar lahadi, kuma a cewar kwamishinan ‘yan sandan yanzu haka rundunarsa na ci gaba da aiki domin gano wadanda suka kai wannan hari.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.