Isa ga babban shafi
RAHOTO

'Yan bindiga sun tsananta hare-hare a Sokoton Najeriya

Rahotanni daga karamar Isa da ke jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya, na cewa 'yan bindiga sun dawo da danyen aikinsu na kisan wadanda suka gaza biyan haraji.

'Yan bindiga sun addabi wasu yankuna a jihohin Najeriya.
'Yan bindiga sun addabi wasu yankuna a jihohin Najeriya. © Leadership
Talla

Kauyen Gidan Sake na daga cikin kauyukan da suka fuskanci hare-haren 'yan bindigar a baya-bayan nan, inda suka aukawa mutane da daren ranar Laraba, inda suka kashe mutum hudu tare da kona gidaje da ababen hawa.

A cewar mazauna kauyen da ke zaman mafaka a sansanin 'yan gudun hijira na Isa, maharan sun kuma yi awun gaba da mata tara a kauyen Adamawa.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Faruk Muhammad Yabo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.