Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana farautar barayin Malami da Dalibai a Lagos

Rundunar ‘Yan Sanda Najeriya ta ce tana farautar mutanen da suka sace mataimakin shugaban wata makarantar Sakandaren Jihar Lagos da daliban su guda 4.

Rundunar 'yan sanda Najeriya na binciken sace mutane a Lagos
Rundunar 'yan sanda Najeriya na binciken sace mutane a Lagos REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Fatai Owoseni ya bayyana haka lokacin da ya ke tabbatar da sace daliban.

Wannan ke dada tababtar da sace jama’a dan karbar kudade a Najeriya, ganin ko a farkon wannan mako sanda aka sace wata tsohuwar minista da mai gidan ta a Kaduna.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.