Isa ga babban shafi
RAHOTO

Kafewar kogin Kalaba da ke Najeriya ya tsayar da harkokin kasuwanci

Shekaru 25 kenan da manyan jiragen ruwa suka daina zuwa tashar jiragen ruwan Calabar dake Najeriya saboda kafewar da ruwan kogin keyi, duk da cewa a kowacce shekara gwamnatin jihar na fitar da makuudan kudaden domin kara fadada tonon gabar ruwan.

Wani jirgin dakon kaya da ya tashi daga tashar Wilhelmshaven ta kasar Jamus.
Wani jirgin dakon kaya da ya tashi daga tashar Wilhelmshaven ta kasar Jamus. © AP - Sina Schuldt
Talla

Wannan al'amari ya shafi 'yan kasuwa da dama da ke dauko kaya ta ruwa, musamman daga ketare, abin da masana ke ganin hakan zai shafi tattalin arziki.

Masana dai na ganin siyasa ta sanya hatta gwamnatocin da suka shude basa mayar da hankali wajen inganta wannan bangare.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Murtala Adamu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.