Isa ga babban shafi
Najeriya-UNESCO

Ba'a mutunta hakkin mallakar Fina-finai a Najeriya - Rikadawa

Hukumar bunkasa ilimi, kimiya da kuma tattalin al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya ta kebe ranar 26 ga watan Afrilu domin kare hakkin masu kirkiro fasaha a duniya.

Fitaccen dan wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood Rabi'u Rikadawa.
Fitaccen dan wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood Rabi'u Rikadawa. hausamedia.com
Talla

Hukumar da aka fi sani da UNESCO ta kebe wannan ranar ce idan akai la’akari da yadda wasu ke amfani da fasahar jama’a ba tare da amincewarsu ba.

Alhaji Rabiu Rikadawa mashuri a harakar fina-finan Hausa a Najeriya ya shaidawa sashin hausa na RFI cewa ranar tana da matukar muhimmanci ga sana’ar su.

Sai dai Rikadawa ya koka bisa yadda yace hukumar dake da alhakin karewa masu sana’ar fina-finai a najeriya hakkin mallaka bata gudanar da aikinta, lamarin da a wasu lokutan ke haddasa mus yin hasara.

01:02

NIGERIA-COPYRIGHTS-RIKADAWA-2017-04-26

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.