Kasuwanci
Farfado da safarar kayayyaki ta hanyar jirgin kasa a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:05
Shirin na wannan makon ya tabo yunkurin farfado da safarar kayayyaki da suka hadar da na abinci ta hanayar jirgin kasa bayan shafe sama da shekaru 55 a tarayyar Najeriya.