Isa ga babban shafi
Najeriya

Kungiyoyin Fafutukan kafa Biafra daga Kasar Najeriya Za Su Kauracewa Bukukuwan Demokradiya

Masu fafutukan ganin an kafa a kasar Biafra daga Najeriya sun bukaci ilahirin magoya bayansu a kasar da su kauracewa bukukuwan da za'ayi na ranar kafuwar Demokradiyya a Kasar.

Masu fafutukan kafuwar Biafra a garin Aba wani lokaci a chan baya
Masu fafutukan kafuwar Biafra a garin Aba wani lokaci a chan baya RFI
Talla

Sun bukaci jama'ar su dake yankin kudu maso gabashin kasar da su zauna a gidajensu lokacin bukukuwan.

Tuni dai Mukaddashin Shugaban Majalisar Dattijai na Najeriya Ike Ekweremadu ya roki kungiyar da ta janye wannan umarni da ta baiwa jama'ar su.

Ike Ekweremadu na sukan ra'ayin masu fafutukan kirkiro kasar Biafran ne a wajen addu'oi da akayi yau a garin Abakaliki

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.