Isa ga babban shafi
Najeriya

Direbobi sun kona bankuna 2 a Legas

Direbobin motocin safa sun kona bankuna biyu a jihar Legas da ke tarayyar Najeriya bayan jami’an ‘yan sanda sun harbe daya daga cikinsu.

Bankin Sterling da direbobi suka kona a jihar Legas
Bankin Sterling da direbobi suka kona a jihar Legas NIGERIA TODAY/AYODELE ADENIRAN
Talla

Kona bankunan na Diamond da Sterling na zuwa ne bayan ‘yan sandan da suka aikata ta’asar sun nemi mafaka a cikinsu.

Ba a karon farko kenan ba da jami’an ‘yan sanda ke harbe direbobin motocin safa a Legas saboda hana su na goro.

Sai dai a cewar Kwamishinan ‘yansanda Jihar, Fatai Owoseni, sun lafar da kurar rikicin tare da daukan matakan mayar da doka da oda.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.