Isa ga babban shafi

Dan kunar bakin wake ya hallaka mutane 50 a Mubi

Akalla Mutane 50 aka tabbatar sun rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai kan masallaci a unguwar Gazala da ke karamar hukumar Mubi, a jihar Adamawa. Tuni dai aka dauki tsauraran matakan kariya, bayan tashin bam din. Wannan shine hari irinsa na farkon da ake kaiwa tun bayan da aka ceto garin Mubi a hannun ‘yan kungiyar Boko Haram a shekara ta 2014. Wakilin daga Adamawa Ahmed Alhassan ya aiko mana da rahoto.

Mayakan Boko Haram sun sha kaddamar da hare-hare a garuruwan Adamawa
Mayakan Boko Haram sun sha kaddamar da hare-hare a garuruwan Adamawa © AFP PHOTO / BOKO HARAM
Talla

03:00

Dan kunar bakin wake ya hallaka mutane 50 a Mubi

Ahmad Alhassan

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.