Isa ga babban shafi
Najeriya

An yi bikin yaye tubabbun 'yan Boko Haram a Najeriya

'Yan watanni da fara aikin sauya akida da tsarkake halayen tsoffin mayakan Boko Haram da suka mika wuya da nuna nadama, a karon farko cibiyar da ke gudanar da wannan aiki a jihar Gombe da ke arewa maso gabashin kasar, ta yaye kashin farko na tsoffin dakarun 95 da suka samu horo na musamman. Wakilinmu Shehu Saulawa daya ziyarci wannan cibiyar, ya aiko mana da rahoto.

Wasu tsoffin mayakan Boko Haram
Wasu tsoffin mayakan Boko Haram REUTERS/Moumine Ngarmbassa
Talla

03:15

An yi bikin yaye tubabbun 'yan Boko Haram a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.