Wasanni
FIFA, ta bukaci maida Amadu Finik kan mukaminsa ko ta haifarwa kwallon Najeriya tarnaki
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:39
Shirin duniyar wasanni na wannan mako, da Ahmed Abba ya gabatar, ya yi nazari ne kan umarnin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta baiwa mahukumtan Najeriya, na mayar da shugaban hukumar kwallon kafar kasar Amaju pinnick kan mukaminsa, ko kuma su fuskanci fushinta.