Ilimi Hasken Rayuwa
Farfesa a Jami'ar Maiduguri ya yi nasarar hada maganin cutar kansa
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:22
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna da Farfesa Isa Marte Isa Hussain, wanda yayi nasarar samar da maganin cutar Kansa bayan shafe tsawon lokaci yana gudanar da bincike.