Najeriya
Makwabta na ci gaba da guna-guni kan rufe iyakokin Najeriya
Matakin rufe iyaka da Najeriya ta yi tsakaninta da kasashe masu makotaka da ita, na ci gaba da haddasa ce-ce-kuce a tsakanin jama’a.Yayin da wasu ke ganin cewa matakin ya dace, wasu kuwa na ganin cewa ya haddasa mummunan sakamako a fagen tattalin arzikin kasar da kuma na makotanta.A Jamhuriyar Nijar, Maradi na matsayin yankin da ke gudanar da hadada-hadakar kasuwanci ta milyoyin kudade tsakaninta da Najeriya, kuma daga Maradi ga rahoton da Salisu Isa ya aiko mana.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Rufe iyakokin Najeriya ya haifar da ce-ce-kuce a makwabta
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu