Najeriya-Kano
Matasa sama da dubu 2 sun yi zanga-zanga kan satar yara
Gamayyar kungiyoyin matasa da dalibai fiye da dubu 2 sun gudanar da wani tattaki a manyan titunan birnin Kano da ke Najeriya, domin tursasawa hukumomi tashi tsaye don magance matsalar satar kananan yara tare da sayar da su a shiyyar kudancin kasar.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
A baya-bayan nan ne rundunar ‘yan sanda a jihar Kanon ta gano wani gida da ake ajiye yaran da aka sato, kafin cin kasuwarsu.
Daga Kanon wakilinmu Abubakar Isah Dandago ya aiko mana da rahoto.
Kungiyoyi sama da dubu 2 sun yi zanga-zanga kan satar yara
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu