Isa ga babban shafi

UNICEF na zargin gwmantin Najeriya da jan kafa wajen aiwatar da dokar hakkin yara

Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya duna damuwa dangane da jan kafa da Najeriya ke yi wajen aiwatar da dokokin kasa-da-kasa da ta rattabawa hannu shekaru 25 da suka gabata kan hakkin yara.  

Logon cibiyar Asusun UNICEF dake Geneva
Logon cibiyar Asusun UNICEF dake Geneva REUTERS/Denis Balibouse
Talla

Cikin rahoto na baya-baya nan da asusun na Majalissar Dinkin Duniya UNICEF, ya bayyana yadda jihohin Najeriya 16 kachal daga cikin 36, suka amince da dokokin kare muradun yara na kasa da kasa. 

Kamar yadda za'aji cikin wannan rahoto da wakilin mu na Bauchi Shehu Saulawa ya duba jan kafar da wasu jihohi ke yi kan wadannan dokoki da kuma matsin lambar gwamnatin tarraya kan amincewa da dokokin.

Kuna iya latasa alamar sauti dake kasa domin sauraron rahoton.

03:40

UNICEF na zargin gwmantin Najeriya da jan kafa wajen aiwatar da dokar hakkin yara

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.