Isa ga babban shafi
Najeriya - UNICEF

'Yan bindiga sun hana yara miliyan 1 komawa makaranta a Najeriya - UNICEF

Hukumar kula da Ilimin Yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF ta bayyana cewa a shekarar nan da muke ciki, masu garkuwa da mutane sun kai hari a Makarantun Najeriya har sau 20, inda suka yi awon gaba da Dalibai 1,436. Lamarin da ta ce matsalar ‘yan fashin Dajin ta hana yara kimanin Miliyan Daya komawa Makarantunsu.Ga rahoton Muhammad Kabiru Yusuf daga Abuja.

Daliban sakandiren Kankara a jihar Katsina da 'yan bindiga suka sace.
Daliban sakandiren Kankara a jihar Katsina da 'yan bindiga suka sace. © Katsina state govt.
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.