Isa ga babban shafi

Daliban makarantun a jihar Zamfara na zaman kashe wando a gida

A Najeriya, yayin da dalibai suka koma makaranta bayan kammala hutun zango na biyu na shekarar 2021 zuwa 2022 a duk fadin kasar, daliban makarantun firamare da sakandaren jihar Zamfara na ci gaba da zaman kashe wando a gida.Faruk Mohammad Yabo ya duba mana dalilan da suka sa makarantun jihar ta Zamfara ke ci gaba da kasancewa a rufe a daidai lokacin da ake karatu a sauran jihohin kasar. 

Wasu daga cikin dalibain a arewacin Najeriya
Wasu daga cikin dalibain a arewacin Najeriya © RFI/Liza Fabbian
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.