Isa ga babban shafi
Najeriya - 'Yan bindiga

'Yan bindiga sun kashe mutane da dama tare da kona gidaje a Neja

Rahotanni daga Jihar Naija dake Najeriya sun ce 'Yan bindiga sun kasha mutane da dama a kauyukan Galadima-Kogo da Galkogo dake karamar hukumar Shiroro.

'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya
'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya © dailypost
Talla

Jaridar Daily Trust da ake wallafawa a kasar tace Yan bindigan sun kuma kona gidaje abinda ya tilastawa mazauna kauyukan Kushi da Sabon Kabula da Dangunu da Zazzaga da kuma Chibani tserewa daga gidajen su.

Kwamishinan kananan hukumomi da masarautun gargajiya Emmanuel Umar ya tabbatar da aukuwar lamarin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.