Isa ga babban shafi
EU-Najeriya

EU ta taimakawa Najeriya da alluran rigakafin covid-19 miliyan 2

Kungiyar kasashen Turai ta taimakawa Najeriya da alluran riga kafin hana kamuwa da cutar COVID 19 kimanin Miliyan 2.  Inda mahukunatan Najeriya suka ce samaun alluran zai taimaka musu wajen cimma burinsu na yi wa jama'ar kasar akalla miliyan 112 kafin karshen shekarar nan. Sai dai babtu tabbacin ko maganin ya shafi nau’in cutar omicron. Ga rahotan da wakilinmu daga Abuja, Muhammad Kabir Yusuf ya aiko mana.

Matakin wani yunkuri ne na yiwa mutane miliyan 112 rigakafin kafin karshen shekarar nan.
Matakin wani yunkuri ne na yiwa mutane miliyan 112 rigakafin kafin karshen shekarar nan. Cindy Ord GETTY IMAGES NORTH AMERICA/AFP/File
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.