Najeriya-Ilimi
ASUU ta tsawaita yajin aikin da ta ke yi zuwa karin makwanni 12
A Najeriya kungiyar malaman jami’o’I ta kasar ASUU ta sanar da tsawaita yajin aikin gargadin da ta tsunduma zuwa makwanni 12 a nan gaba saboda abin da ta kira rashin yunkuri daga gwamnati wajen kwatanta kokarin mutunta bukatun da ta shigar, matakin da ke zuwa dai dai lokacin da masu ruwa da tsaki ke ci gaba da sukar gwamnati kan yadda harkokin ilimi ke kokarin durkushewa a kasar. Daga Abuja ga rahoton wakilinmu Kabir Yusuf.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:02