Isa ga babban shafi
Rahotanni-Najeriya

Hukumar CPC ta gargadi manoma kan amfani da magungunan kwari masu hadari

A Najeriya hukumar kare hakkin masu saya kaya wato Consumer Protection Council (CPC), ta sake gargadi kan yadda ake ci gaba da gurbata hatsi da wasu dangogin abinci da sinadaren ajiya, watau ‘Chemicals’ a matsayin kare su daga kwari na tsawon lokaci. Hukumar wadda ke kashedin hadarin da ke tattare da wadannan sinadaren ta danganta wannan dabi’ar da jahilci. Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.

Masana na alakanta irin wadannan magungunan kwarin da manoma ke amfani da su a matsayin musabbabin mutuwar dubban jama'a a sassan Duniya.
Masana na alakanta irin wadannan magungunan kwarin da manoma ke amfani da su a matsayin musabbabin mutuwar dubban jama'a a sassan Duniya. Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.