Isa ga babban shafi

Najeriya na fama da hauhawar farashi mafi tsanani a cikin shekaru 17

A Najeriya, masana tattalin arziki da kuma ‘yan kasar na ci gaba da mayar da martani game da sababbin alkaluma da ke tabbatar da tashin farashin kayayyaki da hukumar kididdiga ta kasar NBS ta fitar.Sabbin alkaluman sun ce farashin kayayyakin ya kai matakin maki sama da 20, yanayin da kasar ta shafe shekaru 17 ba ta ga makamancinsa ba. A latsa alamar sauti don sauraren rahoton Abubakar Abdulkadir Dangambo daga Kano

Wasu kayan gwari da suka fara lalacewa a wata kasuwa da ke birnin Legas a kudancin Najeriya
Wasu kayan gwari da suka fara lalacewa a wata kasuwa da ke birnin Legas a kudancin Najeriya agronigeria
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.