Isa ga babban shafi

Matsalar tsaro ta hana mutane da dama fita zabe a sassan Neja

An samu karancin fitowar masu zabe a mazabu da dama daga cikin yankunan da ke fama da matsalar tsaro a jihar Neja.

Wata bindiga mai daukar alburusai 50.
Wata bindiga mai daukar alburusai 50. AFP - STEFAN HEUNIS
Talla

Bayanai sun ce a wasu wuraren ma ba a gudanar da zaben ba musamman inda ‘yan bindiga suka kai hare-hare a ‘yan kwanakin da suka gabata.

Wakilinmu Isma'il Karatu Abdullahi na dauke da rahoto akan halin da ake ciki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.