Isa ga babban shafi

Rahoto kan yadda jam'iyyar NNPP ta mamaye siyasar Kano

Kananan jam’iyyu a Najeriya sun taka rawar gani a zabukan da aka gudanar, inda jam’iyyu kamar NNPP da LP suka yi ba za ta a wasu jhohin kasar. 

Jagoran Jam'iyyar NNPP Dr Rabi'u Musa Kwankwaso a tsakiyar magoya bayansa a jihar Kano.
Jagoran Jam'iyyar NNPP Dr Rabi'u Musa Kwankwaso a tsakiyar magoya bayansa a jihar Kano. AP - Sani Maikatanga
Talla

A jihar Kano da ke Arewacin Najeriya mazauna birnin da masu sharhi na ci gaba da tofa albarkacin baki bayan da jam'iyyar NNPP ta kai ga lashe zaben kujerar gwamnan jihar, baya ga lashe kujerun sanatoci biyu da ‘yan majalisar wakilai 17. 

Wakilinmu na Kano Abubakar Abdulkadir Dangambo ya yi nazari kan tarihin siyasar jam'iyyar ta NNPP a cikin rahoton da ya hada mana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.