Isa ga babban shafi

Karuwar farashin man fetur ya tilastawa al'ummar jihar Lagos ajje motocinsu

‘Yan Najeriya na ci gaba da kokawa sakamakon yadda aka samu tashin farashin kudaden zirga-zirga a ababen hawa, wanda ya biyo bayan karin kudin man fetur da aka gani a wannan makon da muke shirin bankwana da shi, bayan da kudin kowacce litar mai ya tashi daga naira 557 da ake siya a baya zuwa naira 617 a sassan kasar. 

Wani yanki na Jihar Lagos a Najeriya.
Wani yanki na Jihar Lagos a Najeriya. AFP - PIUS UTOMI EKPEI
Talla

Tuni dai wannan mataki ya tilastawa mutane da dama komawa tafiye-tafiye a kafa yayinda miliyoyin masu ababen hawa suka jingine su a gida, a bangare guda karuwar farashin man ya ingiza farashin kayaki da dama wadanda suka kai kololuwa.

Dangane dawannanlamari, KhamisSaleh ya yi mana duba kan halin da al'ummar jihar Legoos ta kudu maso yammacin Najeriyar ke ciki ga kuma rahoton da ya hada mana.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.....................

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.