NEMA ta yi gargadin ambaliya mai munin gaske a wasu sassan Najeriya
Mazauna kananan hukumomi 11 a jihar Neja da ke tarayyar Najeriya, sun koka kan yadda gwamnati ta kasa tanadar musu da wuraren da za su koma idan suka tashi daga gidajensu.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:34
Talla
Wannan ya zo ne, bayan da hukumar bada agajin gaggawa ta kasar NEMA ta yi gargadin cewa yankunan za su fuskanci mummunar ambaliyar ruwa, don haka su yi gaggawa sauya matsuguni.
Shiga alamatr sauti domin sauraron cikakken rahoton da Isma'il Karatu Abdullahi ya gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu