Isa ga babban shafi

Tsanantar hare-haren 'yan bindiga sun haddasa karuwar 'yan gudun hijira a Neja

A Najeriya, daruruwan 'yan gudun hijira a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja na fama da matsalar rashin abinci da mafaka sakamakon tururuwar da su ke yi zuwa manyan garuruwa don neman mafaka.

Tarin mutanen kauyuka ne hare-haren 'yan bindigar ya shafa wanda ya tilasta musu shiga birane don samun mafaka.
Tarin mutanen kauyuka ne hare-haren 'yan bindigar ya shafa wanda ya tilasta musu shiga birane don samun mafaka. AFP/Issouf Sanogo
Talla

Saboda tsanantar hare-haren 'yan ta'adda a kauyukansu a 'yan kwanakin nan.  

Wakilinmu Isma'il Karatu Abdullahi ya aiko mana da rahoto akai.  

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin....................

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.