'Yan Najeriya sun bayyana ra'ayoyinsu kan jawabin Tinubu
A ranar Litinin 31 ga watan Yulin shekarar 2023, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana daukar wasu jerin matakai da zummar farfado da tattalin arzikin kasar, wadanda kuma za su taka rawa wajen ceto 'yan kasar daga cikin kuncin rayuwar da suka fada sakamakon cire tallafin man fetur.
Wallafawa ranar:
Sa’o’i kadan bayan jawabin da shugaba Tinubu ya yi wa al’ummar kasar ne suka rika bayyana ra’ayoyi mabanbanta, dangane da bayanan shugaban, musamman yadda yake tunkarar matsalar hauhawar farashi da kuma tsadar rayuwa.
Wakilinmu daga Abuja, Muhammad Kabiru Yusuf ya aiko mana da rahoto.
Ra'ayoyin 'yan Najeriya kan shirin tattalin arzikin da shugaba Tinubu ya bayyana
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu