Gwamnatin Neja ta yi barazanar katse hasken lantarkin da take bai wa Najeriya
A Najeriya, Gwamnatin Jihar Neja ta yi barazanar katse wutar lantarkin da take bai wa kasar muddin ita ma ba a fara bata kaso 13 na kudaden wutar lantarkin da ake samu daga tashoshin samar da wutar da suke jihar ta ba.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:00
Jihar wadda ke da manyan madatsun ruwa guda 4 da aka gina, na dauke da babbar tashar da ke samarwa kasar da ma wasu kasashen yammacin Afrika wutar lantarki take.
A watan Satumba ne, babbar hukumar da ke samar da wutar lantarki a Najeriya TCN, tta fitar da sanarwar cewa an samuy nasarar kawo karshen matsalar da ta haddasa katsewar samun hasken lantarki a kasar.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Isma'il Karatu Abdullahi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu