Isa ga babban shafi
RAHOTO

Gwamnatin Najeriya ta shirya karya farashin gas

Gwamatin Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai yi aikin karya farashin gas da kuma tabbatar da wadatuwar sa a tsakanin jama’a cikin mako guda.

Sabon tambarin kamfanin kula da albarkatun man Najeriya NNPC da gwamnati ta saida wa 'yan kasuwa.
Sabon tambarin kamfanin kula da albarkatun man Najeriya NNPC da gwamnati ta saida wa 'yan kasuwa. REUTERS - AFOLABI SOTUNDE
Talla

Sai dai duk da ‘yan kasar na nuna farinciki game da wannan sanarwa wasu na ganin anya kuwa hakan zata yiwu la’akari da karancin wa’adin da aka debarwa kwamitin.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkeen rahoton da Rukayya Abba Kabara ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.