Isa ga babban shafi
Rahoto

Tasirin wayoyin salula ga yankunan karkara

Hanyoyin sadarwa nada matukar tasiri a rayuwar al’umma, musamman a wannan lokaci na karni na 21 da aka samu gagarumar ci gaban sadarwar.  

Manyan turakun kamfanonin sadarwa a Najeriya.
Manyan turakun kamfanonin sadarwa a Najeriya. © Nairametics
Talla

Yanzu haka wannan ci gaba ya rasa birane da wasu yankunan karkara a Najeriya. 

Ko wani hali al'umma ke shiga idan suka rasa hanyar sadarwa, musamman mazauna yankunan karkara? 

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Ahmad Alhassan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.