Isa ga babban shafi

Jihohin Neja da Lagos sun kulla yarjejeniyar aikin noma don wadatar abinci

Jihohin Neja da Kwara dake Najeriya sun kulla yarjejeniyar hadin kai da Jihar Lagos da zummar gudanar da aikin noma a tsakanin su domin ganin sun samar da wadataccen abinci ga jama'ar su maimakon dogara da wanda ake shiga da shi kasar. Jihar Lagos ce tafi cinkoson jama'a da kuma manyan kasuwanni da masana'antu a Najeriya. Ismail Karatu Abdullahi na dauke da rahoto a kai

jihohin Neja da Lagos sun kulla yarjeejeniyar noma don wadata kasa da abinci.
jihohin Neja da Lagos sun kulla yarjeejeniyar noma don wadata kasa da abinci. REUTERS/James Akena
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.