Isa ga babban shafi
Wasanni

Kokuwar gargajiyar Nijar a Maradi

Wallafawa ranar:

Shirin ya diba kokuwar gargajiyar Jamhuriyyar Nijar da aka kammala a Jahar Maradi inda Laminou Mai Dabba na Agadez ya lashe Takobin Kokuwar a bana bayan ya karba hannun Ummaru Bindigou na Maradi. Zaku ji Matsayin kokuwar ga Al'ummar Nijar da kuma yadda aka kammala kokuwar a bana.

Laminou Mai Dabba na Agadez ya zama sarkin Kokuwar Nijar na 2012
Laminou Mai Dabba na Agadez ya zama sarkin Kokuwar Nijar na 2012 RFI/Awwal
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.