Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanoussi Tambari Jackou, Mai ba Shugaban Nijar Shawara

Wallafawa ranar:

Shugaban Nijar Muhammadou Issoufou yace an samu ci gaba a bangaren Tattalin arziki Nijar da kashi 15 cikin 100, a lokacin da ya ke zanta wa da masu zuba jari a Nahiyar Africa a Birni Landon. Sanoussi Tambari Jackou ya bayani game da Tasirin ci gaban tatattalin arzikin Nijar domin masu zuba jari.

Sanoussi Tambari Jackou Ma ba Shugaban Nijar Shawara game da Tattalin arziki
Sanoussi Tambari Jackou Ma ba Shugaban Nijar Shawara game da Tattalin arziki
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.